A gasar tseren duniya:‘Yar Nijeriya Amusan ta kafa tahiri

Tobi Amusan
‘Yar Najeriya Tobi Amusan ta lashe kyautar zinariya a gasar mita 100 ta tseren mata ta Duniya da ake gudanarwa a Amurka.
‘Yar wasan mai shekara 25 ta kafa tarihin ne a zagayen kusa da karshe inda ta kai layi cikin minti 12 da dakika 12.
A baya dai Ba’amurkiya Kendra Harrison ta kafa irin wannan