A Sakkwato: Fusatattu sun kona ‘yan bindiga a Tangaza

A Sakkwato: Fusatattu sun kona ‘yan bindiga a Tangaza

A Sakkwato: Fusatattu sun kona ‘yan bindiga a Tangaza

Tura wannan Sakon

A Nijeriya, musamman a jihohin Sokoto da Zamfara, garkuwa da mutane domin kudin fansa na daukar wani sabon salo.

A garin Tangaza da ke jihar Sokoto, bayan da wadansu barayin daji suka kashe wadansu mutan garin biyu, mutanen garin sun bi sawusnu kuma sun yi nasarar kama 6 daga ciki.

Jama’ar garin dai sun harzuka inda suka kashe su tare da kona gawarwakinsu.

A jihar Zamfara kuwa, jama’ar yankin garin Gurbin Baure sun ce yankinsu bai ma san ko jami’an tsaro na farautar barayin ba saboda babu wani sauyi da suka samu dangane da barayin dajin da suka addabe su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *