Albishir: Annobar korona ta fara ban-kwana da Nijeriya

Annobar korona ta fara bankwana
An shafe makonni biyu ba tare Korona ta kashe kowa a Nijeriya ba.
Cikin sanawar da ta wallafa a shafinta na yanar gizo cibiyar ta ce, samun nasarar ya sanya har yanzu adadin wadanda cutar Koronar ta kashe a Nijeriya tsayawa a mutane dubu 2,117.
Sai dai ta yi gargadin cewa, ana ci gaba da samun masu kamuwa da cutar, inda a ranar Juma’ar
Gwamnan jihar Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje OFR, a lokacin da ya jagoranci mika sanda ga maimar da ta gabata aka gano karin mutane 13.
Sababbin alkaluman da cibiyar dakile yaduwar cututtukan ta NCDC ta fitar, sun nuna an yi wa mutane miliyan 2 da dubu 231 da 409 gwajin cutar Korona a Nijeriya, yayin da mutane dubu 163 da 540 suka warke daga cikin dubu 167 da 155 da suka kamu da cutar.