Akidar Interfaith: Kura da fatar akuya (I)
Daga Sheikh Muhammad Ibn Usman Shimfida: Da sunan Allah Mai rahamah Mai jin kai. Tsira da Aminci su kara tabbata ga Manzon Allah, Iyalan gidanshi da kuma dukkanin Sahabbanshi haka ma wadanda suka bisu da kyautatawa har zuwa ranar karshe. Bayan haka: Wannan ‘yar makala tawa manufarta bayani ne kan: Me a ke nufi da […]
Talban Panshekara ya yi furuci kan rayuwar karkara
Daga Ahmad S Ahmad Daya cikin iyayen kasa a jihar Kano, Talban Panshekara, Alhaji Isyaku Yahaya ya ja hankalin gwamnati da masu hannu da shuni kan su mayar da hankali wajen tallafa wa rayuwar mutanen da ke damfame a kauyuka domin suma su zama cikin walwala kamar yadda na birni suke. Talban ya bayyana hakan […]
Fifita karatun boko kan na addini, ina mafita?
Daga Dokta Saidu Ahmad Dukawa Buk Jawabin azumi na makarantar Manar-elhuda Taken maudu’in zai sa a zaci za a koka ne game da yadda Musulmi a yau suka fi fifita karatun boko a kan na addini a yayin kokarin ilimantar da ‘ya’yansu. Ko shakka babu wannan babbancin a bayyane yake, ba kawai a mataki na […]
Mayar da Kano birni na zamani, inganta tsaro –KNUPDA
Daga Rabi’a T Mai fata Jihar Kano ta yi suna wajen kasuwanci a kasar nan, har ma da kasashen ketare. Jihar Kano ce kan gaba a fannin hada-hadar kasuwanci kuma cibiyar tattalin arzikin Arewacin Nijeriya. Bugu da kari, jihar Kano ita ce jihar da tafi kowacce jiha yawan jama’a a Nijeriya. Kididdiga ta nuna cewa, […]
Tunatarwa a kan Ramadan (II)
Daga Zainab Sani Shehu Kiru Daga shaikh Khalifa Sharif Amin Niasse Badawa Kano Da Sunan Allah, Mai Rahama, mai jinkai, Salatin Allah da amincin sa ga masoyin sa gwargwadon girmansa a wajensa da ahlinsa masu girma. Bayan haka, ya ku ’yan’uwana masu albarka! Ku sani, watan Ramadan yana daya daga cikin watannin da Musulmi suke […]
A Kano: Fiye da mutane dubu 36 ke sana’ar tifa -Kwamred Mamuni Takai
Fiye mutane dubu 36 suke cin abin a bangaren sana’a ta aikin tifa a fadin jihar Kano. Hakan na fitowa ne daga bakin shugaban hadaddiyar kungiyar direbobin tifa na kasa reshen jihar Kano, Kwamred Mamu Ibrahim Takai a wata zantawa da wakilin Albishir makon jiya. Kwamred Mamu ya kuma tabbatar da cewa, lallai tafiyar ta […]
Cigiya: Ko Ka Ga Babangida?
A ranar 9 ga Fabrairu 2022 muka sami labari daga iyalan Alhassan Ahmad (Babangida) kan bacewarsa. Mai kimanin shekaru 45 da haihuwa, Alhassan wanda aka fi sani da Babangida yana zaune a unguwar Gwammaja Layin ‘Yancharkwai a karamar hukumar Dala da ke cikin birnin Kano. Yau fiye da makonni biyu kenan ba a ji duriyarsa […]
Raya kasa: Kano ta yi wa takwarori fintinkau -Sanin Malam
Daga Ahmad Tijjani Sani Mun gamsu da yadda gwamnan Kano ke aikin kawata Kano na yin hanyoyi da gadoji da kuma uwa uba na kasancewar Kano ce kan gaba wajan zaman lafiya a Nijeriya. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin Alhaji Sanin Malam Garba, shugaban kungiyar motocin tankoki masu dakon man fetir ta kasa […]
‘Yan-siyasar Kano, yaya ne?
Kwamrad Ibrahim Abdu Zango Ga alamun da muke ciki a jihar Kano, zamu fahimci cewa, ‘yan siyasar wannan lokacin sun kasa gane cewa kafinsu akwai wasu jarumai masu mutunci wadanda basu yi siyasa domin tara abin duniya ba. Ga mutumin Kano wanda Allah Yasa ya sami wadancan mutane lokacin rayuwarsu yasan cewa mutane ne masu […]
Zulum ya yi alkawarin taimaka wa jami’an tsaro -A kowane lokaci
Sani Gazas Chinade, Daga Damaturu A kokarin da yake yi na ganin harkokin samar da tsaro ya ci gaba da ingantuwa gwamna Farfesa Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya alkawarta ci gaba da taimaka wa dukannin bangarorin jami’an tsaro da na matasa ‘yan sa kai da ke jihar don ganin an kawar da duk […]