A kafa Kwamitin Sasantawa – Domin ci gaban APC a Kano -Usman Dangwari
Daga Jabiru Hassan Shugaban Kwamitin riko na kungiyar masu sana’ar kayan gwari, Alhaji Usman B. Dan gwari ya ce, idan aka kafa kwamitin sasantawa ko shakka babu jam’iyyar APC za ta sami masalaha da daidaito a jihar Kano da kuma kasa baki daya. Ya yi tsokacin ne a zantawarsu da manema labarai a Zariya, inda […]
A Kano: ADC ta bai wa Khalil takara
Daga Mahmud Gambo Sani Fitaccen malamin addinin Misulincin nan, Malam Ibrahim Khalil ya zama dan takarar gwamnan Kano a karkashin jam’iyyar ADC, babu hamayya. Malam Ibrahim Khalil, wanda ya sami takarar a yayin taron kaddamar da takarar tasa da kuma mika masa fom takarar, wanda aka gudanar a ranar Lahadin da ta gabata, a gidan […]
Adalci, dalilin tururuwa zuwa NNPP -In ji Danpass
Daga Musa Diso Wani fitaccen dankasuwa kuma jagora a tafiyar jam’iyar NNPP, Alhaji Muhammdu Gambo Danpass kuma Dan Saran Kano ya ce, adalci ne ya sanya jama’a suke tururuwa zuwa NNPP mai kayan marmari in ji Danpass. Ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawa da wakilin jaridar Albishir makon da ya gabata ya ce, […]
A Arewa maso yamma: APC za ta hada kan ‘ya’yanta
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Jam’iyyar APC shiyyar Arewa maso yamma, ta jaddada aniyar ta na tabbatar da hadin kai a tsakanin mambobinta a daukacin jihohin yankin. An cim ma matsayar ne a yayin taron jami’an shiyyar Arewa maso yamma na jam’iyyar wanda mataimakin shugaban jam’iyyar na kasa mai kula da shiyyar, Salihu Moh’d Lukman ya […]
A Yobe 2023: Masu ruwa-da-tsaki sun saya wa Buni fom
Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a jihar Yobe sun sa wa gwamna Mai Mala Buni (Chiroman Gujba) fom domin ya sake tsayawa takarar gwamna a zaben shekara ta 2023. Wadannan masu ruwa da tsakin sun hada da shugabannin jam’iyyar a kananan hukumomi 17 da ke jihar da wakilan […]
Masu ruwa-da-tsaki na APC: Sun bai wa Gawuna takara
Daga Mahmud Gambo Sani A hukumance, gwamnan Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da takarar mataimakinsa, Dokta Nasiru Yusuf Gawuna da ya yi takarar gwamnan jihar, a yayin da Alhaji Murtala Sule Garo zai take masa baya a matsayin mataimakin gwamna. Wata takardar bayani da ke dauke da sanya hannun babban sakataren yada labaran […]
Idan masalaha ta gagara, ba na tsoron bugawa da kowa -Bala Mohammed
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, wato daya daga cikin masu neman takarar shugaban kasa a jam`iyyar PDP a Najeriya, ya ce da so samu ne zai so a ce sun cimma maslaha a tsakanin junansu wato `yan takara daga arewa, amma idan ta gagara baya fargabar shiga a yi zaben fidda gwani a […]
PRP za ta tsayar da ‘yan takara a kowane mataki -Alkali Suhaibu
Isa A. Adamu Daga Zariya Yanzu haka jam’iyyar PRP a tarayyar Nijeriya ta kamala duk shirye – shiryen da suka dace, domin tsayar da ‘yan takara tun daga shugaban kasa ya zuwa gwamnoni da ‘yan majalisar jihohi da kuma na tarayya a zaben badi, wato shekara ta 2023. Mataimakin shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PRP […]
Ministoci masu son yin takara, a ajiye aiki –APC
Domin kauce wa taka dokar zabe ta Nijeriya, jam’iyyar APC ta bayyana ranar karshe da ministoci da masu rike da mukaman gwamnati ya kamata su ajiye ayyukansu a matakan tarayya da na jihohi idan suna son tsayawa takara a zabbukan da ke tafe. Jami’an gwamnatin na da zuwa ranar Asabar 30 ga watan Afrilu su […]
A Zariya: Sarkin dillalan Tudun Wadan zai yi takarar majalisar Kaduna
Isa A. Adamu Daga Zariya A wannan makon ne Alhaji Shehu Ahmed, Sarkin Dillalan Tudun wadan Zariya ya kasance a ofinshin jam’iyyar NNPP, inda bias jagorancin shugaban jam’iyyar na jihar Kaduna Mista Ben Kure ya sayi takardar tsaya takarar majalisar jihar Kaduna a maabar Zariya – kewaye, a zaben shekara ta 2023. Bayan ya mika […]