Category: Tattaunawa

Ganduje ya ciri tuta wajen inganta aikin gwamnati -Ma’aikata

Daga Jabiru Hassan Ma’aikatan gwamnati a jihar Kano sun nuna jin dadinsu bisa yadda gwamnatin Dokta Abdullahi Umar Ganduje take kokari wajen kyautata aikin gwamnati da samar da yanayi mai gamsarwa a dukkanin ma’aikatu da hukumomin  gwamnati. Bayanin yana kunshe ne cikin wata tattaunawa da  wadansu ma’aikatan gwamnati suka yi da wakilinmu  a  ranar ma’aikata, […]

Back To Top