Kashe Deborah ba daukar doka a hannu ba-Sherif Auwal Siddi
Danjuma Labiru Bolari Daga Gombe Alhaji Auwalu Saddik Bolari, daya daga cikin tsofaffin mawakan yabon Manzon Allah, a Gombe, yanzu haka shi ne shugaban kungiyar Ushakun Nabiyi ta kasa, ya bayyana rashin jin dadinsa kan yadda wadansu malamai suke ganin kashe Deborah wadda ta yi batanci ga Manzon Allah da cewa, daukar doka ne a […]
Hawan bariki a Zariya: el-Rufa’i ya yi tsokaci kan tsaro
Isa A. Adamu Daga Zariya Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmed El-Rufa’I yay i kira ga al’ummar Nijeriya da a tashi tsaye na yin addu’o’I, domin kawo karshen matsalolin tsaro da ke addabar Nijeriya musamman wasu jihohi a arewa, ta addu’o’I ne kawai, a cewarsa, matsalolin tsaro za su zama tarihi . Gwamna Nasir ya […]
Sabon Sardaunan Katsina, ta leko ta koma
An dakatar sarautar sardaunan Katsina, sanarwa da Alhaji Sule Mamman Dee, sarkin tsaftar Katsina ya sanya wa hannu ta ce, nan gaba za a tuntube shi domin yi masa karin bayani. “Bisa ga takardar da aka ba shi ranar 16/4/2022 wadda aka bai wa sarautar Sardaunan Katsina, majalisar Maimartaba sarkin Katsina ta umarce ni da […]
An samu raguwar hadura a Kano -Kwamanda Zubairu Mato
An bayyana raguwar hadura a hanyoyin da sukai hadaka da jihar Kano a cikin lokacin da muke ciki. Hakan na fitowa ne daga bakin Sakta Kwamanda Zubairu Mato a wata zantawa da manema labarai ranar Litinin a ofishinsa na jihar Kano. Kwamandan ya ce, hukumar kiyaye hadura ta kasa reshen jihar Kano tana aiki ba […]
Rawa da juyi: Kasar Makka ta amince da Hajjin bana -Fatima Usara
Daga Mahmud Gambo Sani Hukumar Alhazai ta Nijeriya, (NAHCON), ta sami labari mai daDi na Dauke dokarhana zirga-zirgar jirage kai tsaye daga Nijeriya zuwa Kasar Makka wanda ya fara tun daga ranar 5 ga Maris na wannan shekarar. Bayanin hakan ya fito ne a sanar- Duba shafi na 2 war da hukumar kula da sufurin […]
A Zariya: Ziyarar shugaban kasa, matsala ga al’umma -Kansilan Tukur – Tukur
Isa A. Adamu Daga Zariya Tun daga ranar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo ziyarar ganin ayyukan da gwamnatin jihar Kaduna ta yi, matsalolin buge yara a sabbin hanyoyin da aka yi ya zama ruwan dare a sassan karamar hukumar Zariya, musamman a kan sabbin hanyoyin da gwamnatin jihar Kaduna ta yi’’ Bayanin haka […]
Cigiya: Ko Ka Ga Babangida?
A ranar 9 ga Fabrairu 2022 muka sami labari daga iyalan Alhassan Ahmad (Babangida) kan bacewarsa. Mai kimanin shekaru 45 da haihuwa, Alhassan wanda aka fi sani da Babangida yana zaune a unguwar Gwammaja Layin ‘Yancharkwai a karamar hukumar Dala da ke cikin birnin Kano. Yau fiye da makonni biyu kenan ba a ji duriyarsa […]
Raya kasa: Kano ta yi wa takwarori fintinkau -Sanin Malam
Daga Ahmad Tijjani Sani Mun gamsu da yadda gwamnan Kano ke aikin kawata Kano na yin hanyoyi da gadoji da kuma uwa uba na kasancewar Kano ce kan gaba wajan zaman lafiya a Nijeriya. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin Alhaji Sanin Malam Garba, shugaban kungiyar motocin tankoki masu dakon man fetir ta kasa […]
Zaman lafiya: Mutanen Kwangila sun yi addu’o’i
Isa A. Adamu Daga Zariya A ranar Asabar da ta gabata, al’ummar garin Kwangila da suke karamar hukumar Sabon gari a jihar Kaduna, suka gudanar da taron addu’o’I da kuma salloli raka’a biyu, domin samun mafita daga matsalolin da suke addabar yankin da suka shafi ‘yan baya ga dangi da kara samun tsaro a daukacin […]
Gyaran keken-dinki ya yi min komai a rayuwa -Lawan Fasaha
Daga Danjuma Labiru Bolari, Gombe Lawan Ishak fasaha mai gyaran keken dinki a tsohuwar kasuwar Gombe gabar da layin Barebari da ya kware a gyaran kekunan dinki daban-daban ya ce, sana’ar ta yi masa komai a rayuwa domin bayan Allah ita ce madogararsa a rayuwa. Lawan Fasaha ya ce, a rayuwa sana’ar gyaran keken dinki […]