Fallasa: An gano yara 50 a karkashin kasa -A Cocin Ondo

Fallasa: An gano yara 50 a karkashin kasa -A Cocin Ondo

An gano yara 50 a karkashin kasa

Tura wannan Sakon

A jihar Ondo an ceto yara akalla 50 daga wani gida na karkashin kasa da ke wani Coci. Ana dai kyautata zaton cewa, an sace kananan yaran ne tare da ajiye su a ginin da ke karkashin kasa, kamar yadda kafafen yada labarai da dama a Nijeriya suka ruwaito

. Kakakin rundunar ‘yan Hajiya Kubra Ibrahim Dankani hankali. Daga karshe, Hajiya Kubra Ibrahim Dankani, ta roki maza da su rika kyautata wa matayensu, ta ce abin kunya ne a ce ana samun wasu mazan suna cin mutuncin matayensu.

Ta kuma yi kira ga matan da su rinka yi wa mazajensu biyayya tare da yi masu addu’a musamman lokacin da za su fita wuraren sana’oinsu. sandan jihar Ondo, Funmi Odunlami, ta tabbatar da aukuwar lamarin, inda ta bayar da tabbacin tuni suka cafke limamin cocin da sauran masu taimaka masa.

Wani faifan bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta ya nuna yaran da aka sace da kuma yadda aka sanya su a mota zuwa ofishin ‘yan sanda.

Bayanai daga wadansu majiyoyi na nuni da cewa, yaran sun shafe akalla watanni 6 tsare a dakin na karkashin kasa kafin a ceto su daga cikinsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *