Gare ki Hukumar Hisbah: Ta’annatin ‘yan-caca ya addabi kasuwannin kauyuka -Allah-na-nan

‘yan-caca

‘yan-caca

Tura wannan Sakon

Daga Mahmud Gambo Sani

An yi kira ga hukumar Hisbah ta jihar Kano da ta tura jami’anta cikin farin kaya zuwa kasuwannin kauyuka a ranakun cin kasuwannin su hana ‘yan caca sakat a can.

Da yake zantawa da Albishir, kwanan nan,wani mai kishin kasa, Alhaji Sule Danlami Allahna-nan, ya ce, kasancewar jihar Kano fiye da kashi 99 cikin 100 musulmi, abin da ban-mamaki an kyale ‘yan-caca suna cin karensu babu babbaka.

Dan asalin unguwar Gabari cikin birnin Kano kuma tsohon mazaunin jihar Kuros Riba, ya yi mamakin ganin a can jihar da A ranar Talata 30 ga Janairu, 2023, gwamnan Kano, Dokta Abdullahi Umar Ganduje zai karbi bakuncin shugaban kasa kuma babban kwamandan askarawan Nijeriya, Muhammadu Buhari.

Sanarwar da ta fito daga ofishin kwamishinan yada labarai na jihar, Malam Muhammad Garba ta ce, ziyarar ta kwana biyu za ta bai wa shugaba Buhari damar kaddamar da ayyukan raya kasa birjik.

Da farko shugaban zai kadruwan jihar Kuros Riba, kamar Obudu da Kalaba da Ogoja,ya ce, Hausawa a can suna zaune lafiya da ‘yan asalin jihar babu tsangwama kuma har auratayya akwai tsakanin kabilun sannan Hausawan sun rike addini da al’adunsu hannu biyubiyu,musamman ciyayya da taimakon juna.

A karshe, ya nana kiransa ga gwamnatin jihar Kano da ta umarci hukumar Hisbah ta tura dakarunta zuwa kauyuka ranar cin kasuwanni su rinka yakar aika-aikar badala, musamman caca.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *