Kare kai: Kiran Masari ya gamu da cikas

A Katsina: Shirin basda ya inganta ilimi a jihar
Daga Muhammad Mustapha Abdullahi
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da masu kiran cewa, mutane su tanadi makamai domin kare kansu daga hare-haren da ‘yan bin diga ke kai masu.
Ministan ‘yan Sanda, Muhammad DingyaDi ya bayyana haka, bayan kiran da gwamnonin Katsina da Benue suka yi wa jama’ar su.
Wannan na zuwa ne bayan kutsa kan da ‘yan bindigar suka yi a Cibiyar horar da hafsoshin soji da ke Kaduna.