NIMC ta samar da manhajar ɗan ƙasa a waya

Tura wannan Sakon

Hukumar da ke rajistar katin dan kasa a Najeriya, NIMC, ta fara kira ga dan kasar da su sauke manhajar ta NIMC a wayoyinsu, bayan hukumar ta kaddamar da ita domin dan kasar su iya yin tozali da katinsu a wayoyinsu ba wai lallai sai a zahiri ba.

NIMC ta bayyana cewa manhajar da ta fito da ita ba ta da wuyar amfani, haka kuma duk wanda zai yi amfani da ita lallai sai yana da lambar NIN.

Kamar yadda hukumar ta NIMC ta bayyana, hukumar sadarwa ta Najeriya wato NCC ta bayyana cewa mutum zai iya hada lambarsa ta NIN da lambobin layi bakwai – wadanda aka yi musu rajista da sunansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *