Rasa rayuka: Matawalle ya jajanta wa iyalan sojoji

A Maulidin Inyass: Matawalle ya yi furuci kan hada kan Musulmi
Gwamnatn jihar Zamfara karkashin jagorancin Bello Muhammad Matawalle ta jajanta wa hukumar sojaji da al’ummar masarautar Dansadau da ke karamar hukumar Maru da ‘yan bindiga suka kashe wadansu kuma suka sami raunuka a jihar.
Hakan yana kunshe cikin jawabinsa da ya yi wa al’ummar jihar, ya kuma jajanta wa iyalan wadanda suka rasa rayukansu a yayin gudanar da ayyukansu musamman sojoji da wadansu al’umomin jihar.
Matawalle ya bayyana kaduwarsa lokacin da ya sami labari kan abin da ya faru a ranar Lahadin da ta gabata inda sojoji da al’ummar Mutunji da Malele suka rasa rayukansu sakamakon ayyukan ‘yanbindiga.
Gwamnan ya yaba wa rundunar sojojin kasar kan yadda suka kashe dimbin ‘yan-bindiga da suka addabi al’ummar , “Ina so in yi amfani da wannan damar domin yin ta’aziyya ga hukumomin soja, da iyalai da abokan aiki na jaruman da suka mutu bisa aikinsu”.
Idan ba’a manta ba tun daga ranar Juma’a har zuwa Lahadi mazauna masarautar Dansadau suka shiga cikin tashin hankali inda fiye da sojoji 10 daGwamnatn jihar Zamfara karkashin jagorancin Bello Muhammad Matawalle ta jajanta wa hukumar sojaji da al’ummar masarautar Dansadau da ke karamar hukumar Maru da ‘yan bindiga suka kashe wadansu kuma suka sami raunuka a jihar.
Hakan yana kunshe cikin jawabinsa da ya yi wa al’ummar jihar, ya kuma jajanta wa iyalan wadanda suka rasa rayukansu a yayin gudanar da ayyukansu musamman sojoji da wadansu al’umomin jihar. Matawalle ya bayyana kaduwarsa lokacin da ya sami labari kan abin da ya faru a ranar Lahadin da ta gabata inda sojoji da al’ummar Mutunji da Malele suka rasa rayukansu sakamakon ayyukan ‘yanbindiga. Gwamnan ya yaba wa rundunar sojojin kasar kan yadda suka kashe dimbin ‘yan-bindiga da suka addabi al’ummar , “Ina so in yi amfani da wannan damar domin yin ta’aziyya ga hukumomin soja, da iyalai da abokan aiki na jaruman da suka mutu bisa aikinsu”.
Idan ba’a manta ba tun daga ranar Juma’a har zuwa Lahadi mazauna masarautar Dansadau suka shiga cikin tashin hankali inda fiye da sojoji 10 damutane fiye da 68 suka rasa rayukansu yayin da wadansu da dama suka sami raunuka, daga bisani wadansu ke kwance a asibitin Dansadau da asibitin Yariman Bakura da ke Gusau.