Rooney ya karbi aikin horar da DC United

Wayne Rooney

Wayne Rooney

Tura wannan Sakon

Wayne Rooney ya amince zai karbi aikin horar da kungiyar DC United mai buga gasar kwallon kafa ta Amurka.

Tsohon dan kwallon Manchester United, mai shekara 36 ya ajiye aikin jan ragamar Derby County a makon jiya.

Rooney ya yi wata 18 a Washington a DC United daga nan ya koma aiki a Derby a matakin dan wasa da koci a Janairun 2020.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *