Sin ta bukaci a kawo karshen rikicin Ukraine

Sin ta bukaci a kawo karshen rikicin Ukraine

Sin ta bukaci a kawo karshen rikicin Ukraine

Tura wannan Sakon

Shugaba Di Jinpin na Kasar Sin ya buKaci Daukar matakan rage rikicin Ukraine, abin da ya bayyana a matsayin damuwa matuKa.

A lokacin ganawarsa da takwarorinsa Emmanuel Macron na Faransa da kuma Olaf Scholz na Jamus da shugaban Sin ya ce, akwai buKatar Daukar matakin Kara daKile rikicin.

Sin ta Ki yin wadarai da mamayar Kawarta Rasha a Ukraine, sai dai Di ya ce, yana buKatar Bangarorin biyu su hau teburin tattaunawa domin cim ma matsaya.

Di ya Kara da cewa, lamarin da ke faruwa a Ukraine abin damuwa ne matuKa, kuma Sin ta sha bayyana yunKurinta na aikewa da kayan agaji kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *